Gal 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu, domin yă cece mu daga mugun zamanin nan, bisa ga nufin Allahnmu, wato Ubanmu.

Gal 1

Gal 1:1-8