Gal 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai kawai sun ji an ce, “Wanda dā yake tsananta mana, ga shi, a yanzu yana sanar da bangaskiyar nan da dā yake ta rusawa!”

Gal 1

Gal 1:22-24