Fit 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma masu sihirin suka kāsa tsayawa a gaban Musa saboda maruran, gama suka kamu da maruran kamar sauran Masarawa.

Fit 9

Fit 9:6-19