Fit 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Fir'auna yana da taurin zuciya, ga shi, ya ƙi sakin jama'ar.

Fit 7

Fit 7:7-15