Fit 40:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji kuwa ya ce wa Musa,

2. “A kan rana ta fari ga wata na fari za ka kafa alfarwa ta sujada.

3. Sai ka sa akwatin alkawari a cikinta sa'an nan ka kāre shi da labule.

4. Ka shigar da tebur ɗin, ka shirya kayayyakinsa daidai. Ka kuma shigar da alkukin, ka sa fitilu a bisansa.

Fit 40