Fit 36:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya haɗa labulen da dirkokinsa biyar, da maratayansu. Ya dalaye kawunansu da maɗauransu da zinariya, amma ya dalaye kwasfansu guda biyar da tagulla.

Fit 36

Fit 36:35-38