Fit 36:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya yi sanduna na itacen ƙirya, sanduna biyar domin katakan gefe ɗaya na alfarwa,

Fit 36

Fit 36:22-37