Fit 36:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Yadda ya yi da katakan alfarwa ke nan, ya kafa katakai ashirin a fuskar kudu.

24. Sai ya yi kwasfa arba'in da azurfa domin katakai ashirin. Kowane katako yana da kwasfa biyu saboda bakinsa biyu da aka fiƙe.

25. A fuska ta biyu ta wajen arewa ta alfarwa, ya kafa katakai ashirin.

Fit 36