Fit 36:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi maɗauri hamsin na zinariya, ya harhaɗa labule da juna da maɗauran domin alfarwa ta zama ɗaya.

Fit 36

Fit 36:8-20