Fit 34:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ƙulla alkawari da mazaunan ƙasar don kada sa'ad da suke shagulgulan bidi'arsu ga allolinsu, suna miƙa musu hadaya, waninsu ya gayyace ku ku ci abin hadayarsa.

Fit 34

Fit 34:12-16