Fit 32:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna ya ce musu, “Ku tuttuɓe zobban zinariya waɗanda suke kunnuwan matanku, da na 'ya'yanku maza da mata, ku kawo mini.”

Fit 32

Fit 32:1-9