Fit 31:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji kuma ya ce wa Musa,

2. “Ga shi, na zaɓi Bezalel ɗan Uri, ɗan Hur, na kabilar Yahuza.

3. Na cika shi da Ruhuna, da hikima, da basira, da ilimi, da fasaha,

Fit 31