Fit 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka zan miƙa hannuna in bugi Masar da dukan mu'ujizaina waɗanda zan aikata cikinta, sa'an nan zai bar ku ku fita.

Fit 3

Fit 3:18-22