Fit 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A can mala'ikan Ubangiji ya bayyana gare shi cikin harshen wuta daga cikin kurmi. Da Musa ya duba, sai ga kurmin yana cin wuta, amma duk da haka bai ƙone ba.

Fit 3

Fit 3:1-6