Fit 29:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma ɗaura musu ɗamara, ka sa musu hulunan. Aikin firist kuwa zai zama nasu har abada bisa ga dokar. Haka za ka keɓe Haruna da 'ya'yansa maza.

Fit 29

Fit 29:1-15