Fit 29:43-45 Littafi Mai Tsarki (HAU) Nan ne zan sadu da Isra'ilawa in tsarkake wurin da ɗaukakata. Zan tsarkake alfarwa ta sujada da bagaden, zan kuma