Fit 29:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haɗe da rago na fari, za a miƙa mudun gari mai laushi garwaye da rubu'in moɗa na tataccen mai, da rubu'in moɗa na ruwan inabi domin hadaya ta sha.

Fit 29

Fit 29:33-45