Fit 29:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗan da ya gāje shi a matsayin firist shi ne zai sa su har kwana bakwai, lokacin da ya shiga alfarwa ta sujada, domin ya yi aiki a Wuri Mai Tsarki.

Fit 29

Fit 29:27-39