Fit 29:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan zai zama rabon Haruna da na 'ya'yansa maza daga wurin Isra'ilawa. Gama wannan hadaya ta ɗagawa ce daga cikin hadayu na salama da Isra'ilawa za su miƙa wa Ubangiji.

Fit 29

Fit 29:20-35