Fit 29:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka ƙone ragon duka a bisa bagaden don ya ba da ƙanshi. Wannan hadaya ta ƙonawa ce mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji, wato hadayar da aka ƙone da wuta.

Fit 29

Fit 29:14-20