Fit 29:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Abin da za ka yi wa Haruna da 'ya'yansa ke nan don ka keɓe su su zama firistoci masu yi mini aiki. Za ka ɗauki ɗan bijimi da raguna biyu marasa lahani,

Fit 29

Fit 29:1-7