Fit 28:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A jeri na huɗu, a sa beril, da onis, da yasfa. Za a sa su cikin tsaiko na zinariya.

Fit 28

Fit 28:14-27