Fit 27:13-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Fāɗin labulen wajen gabas na farfajiyar zai zama kamu hamsin.

14. Labulen ƙofa na gefe ɗaya zai zama kamu goma sha biyar, da dirkoki uku tare da kwasfansu uku.

15. Haka kuma labulen ƙofa na wancan gefe zai zama kamu goma sha biyar, da dirkoki uku tare da kwasfansu uku.

Fit 27