Fit 25:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowane reshe na alkuki za a yi ƙoƙuna uku masu kamar tohon almond. Ya kasance kuma da mahaɗai da furanni.

Fit 25

Fit 25:24-38