Fit 21:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan san ya saba fafarar mutane, aka kuma yi wa mai shi kashedi, amma bai kula ba, har san ya kashe ko mace ko namiji, sai a jajjefi san duk da mai shi.

Fit 21

Fit 21:28-34