Fit 20:13-16 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Kada ka yi kisankai. “Kada ka yi zina. “Kada ka yi sata. “Kada ka ɓāta sunan maƙwabcinka.