Fit 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da suka koma wurin mahaifinsu, Reyuwel, wato Yetro, ya ce musu, “Yaya aka yi yau, kuka komo da sauri haka?”

Fit 2

Fit 2:8-21