Fit 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, in za ku yi biyayya da ni, ku kuma kiyaye maganata, za ku zama mutanena. Dukan duniya tawa ce, amma ku za ku zama zaɓaɓɓiyar jama'ata,

Fit 19

Fit 19:1-15