Fit 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan suka je Elim inda akwai maɓuɓɓugan ruwa goma sha biyu, da itatuwan giginya saba'in. A nan suka yi zango a bakin ruwa.

Fit 15

Fit 15:26-27