Maryamu tana raira musu waƙa tana cewa,“Raira waƙa ga Ubangiji, gama ya ci gawurtacciyar nasara,Doki da mahayinsa, ya jefar cikin bahar.”