Fit 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ne ƙarfina da mafakata,Shi ne wanda ya cece ni.Wannan ne Allahna, zan yabe shi,Allah na kakana, zan ɗaukaka shi.

Fit 15

Fit 15:1-6