Fit 15:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya Ubangiji, wane ne kamarka a cikin alloli?Wa yake kamarka a cikin ɗaukaka da tsarki?Mai banrazana cikin mafifitan ayyuka, mai aikata mu'ujizai.

Fit 15

Fit 15:6-19