Fit 13:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sai Ubangiji ya ce wa Musa,

2. “Keɓe mini 'ya'yan fari maza duka. Kowane ɗan fari wanda ya fara buɗe mahaifa cikin Isra'ilawa nawa ne, ko na mutum ko na dabba.”

Fit 13