Fit 12:50-51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

50. Isra'ilawa suka yi na'am da shi, suka yi yadda Ubangiji ya umarci Musa da Haruna.

51. A wannan rana ce Ubangiji ya fitar da Isra'ilawa runduna runduna daga ƙasar Masar.

Fit 12