Fit 10:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fir'auna ma ya ce wa Musa, “Tafi, ka ba ni wuri, ka mai da hankali fa, kada in ƙara ganinka, gama ran da na sāke ganinka ran nan kā mutu.”

Fit 10

Fit 10:21-29