Fit 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya sa iska mai ƙarfi ta huro daga wajen yamma, ta kwashi farar, ta zuba ta a Bahar Maliya. Ko fara guda ba ta ragu a cikin iyakar Masar ba.

Fit 10

Fit 10:15-29