Fit 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Farar ta mamaye ƙasar Masar, ta rufe dukan ƙasar. Ba a taɓa ganin fara ta taru da yawa kamar haka ba, ba kuwa za a ƙara ganin kamar haka ba.

Fit 10

Fit 10:6-16