Fit 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Je ka wurin Fir'auna, gama na riga na taurare zuciyarsa da ta fādawansa domin in aikata waɗannan mu'ujizai nawa a tsakiyarsu,

Fit 10

Fit 10:1-3