Filib 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku damu da kome, sai dai a kowane hali ku sanar da Allah bukatunku, ta wurin yin addu'a da roƙo, tare da gode wa Allah.

Filib 4

Filib 4:1-11