Filib 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na san yadda zan yi in yi zaman ƙunci, na kuma san yadda zan yi in yi zaman yalwa. A kowane irin hali duka na horu da ƙoshi da yunwa, yalwa da rashi.

Filib 4

Filib 4:9-21