Filib 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi farin ciki da Ubangiji ƙwarai da yake a yanzu kam, kularku gare ni ta farfaɗo, ko dā ma kuna kula da ni, dama ce ba ku samu ba.

Filib 4

Filib 4:1-17