Filib 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin da yawa waɗanda na sha gaya muku, yanzu kuma nake gaya muku, har da hawaye, suna bin Yesu, in ji su, amma su magabtan gicciyen Almasihu ne.

Filib 3

Filib 3:9-21