Filib 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ɗaukacin waɗanda suka kammala a cikinmu, sai su bi wannan ra'ayi. In kuwa a game da wani abu ra'ayinku ya sha bambam, to, Allah zai bayyana muku wannan kuma.

Filib 3

Filib 3:8-21