Filib 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya 'yan'uwa, ban ɗauka a kan cewa na riga na riƙi abin ba, amma abu guda kam ina yi, ina mantawa da abin da yake baya, ina kutsawa zuwa ga abin da yake gaba.

Filib 3

Filib 3:9-21