Filib 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muradina ke nan, in san Almasihu, in san ikon tashinsa daga matattu, in yi tarayya da shi a shan wuyarsa, in kuma zama kamarsa a wajen mutuwarsa,

Filib 3

Filib 3:8-16