Filib 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙarshe kuma 'yan'uwa, ku yi farin ciki da Ubangiji. Sāke rubuto muku waɗannan abubuwa bai gundure ni ba, ga shi kuwa, domin lafiyarku ne.

Filib 3

Filib 3:1-4