Filib 2:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka na ɗokanta ƙwarai in turo shi domin ku yi farin cikin sāke ganinsa, ni kuma in rage baƙin cikina.

Filib 2

Filib 2:27-30