Filib 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da za a tsiyaye jinina a kan hadaya da hidima na bangaskiyarku, sai in yi farin ciki, in kuma taya ku farin ciki, ku duka.

Filib 2

Filib 2:10-26