Filib 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don ku zama marasa abin zargi, sahihai, 'ya'yan Allah marasa aibu, a zamanin mutane karkatattu, kangararru, waɗanda kuke haskakawa a cikinsu kamar fitilu a duniya,

Filib 2

Filib 2:10-23