Filib 1:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ba kwa kuwa jin tsoron magabtanku sam. Wannan kuwa ishara ce a gare su ta hallakarsu, ku kuwa ta cetonku, isharar kuwa daga Allah take.

Filib 1

Filib 1:18-30